
Umar M Shareef Na Yarda Dake Mp3 Download
Umar M Shareef has released a brand new song titled Umar M Shareef Na Yarda Dake Mp3 off his “Farin Jini Album“ and you can download it right here on abokimusic for free
Stream and download Na Yarda Dake by Umar M Shareef Mp3 below;
Umar Muhammad Shareef (An haife shi a shekarar 1989) a cikin garin Kaduna, an fi sanin shi da suna Umar M Sharif, fitaccen mawakin Hausa ne na soyayya ko kuma nanaye hakanan kuma producer ne a Kannywood.
Umar M Shareef, fitaccen mawakin Hausa ne, na soyayya ko kuma nanaye sannan an sanshi da a matsayin dan wasan kwaikayo na kamfanin kanywood. Umar M Shreef yana da kyakkyawar alaka da dukkan yan wasan kwaikwaiyon Hausa na kanywood wanda ya samu lambar yabo daga bangare daban-daban.